RMC Hausa
LIVE Radio

KAKAKIN MAJAKISSA

*Tafiya da gwani...*
 Kakakin majalisar wakilai Rt Hon Abbas Tajudeen ya raba wa yan mazabarsa ta Zariya, abubuwan tallafi na makudan kudade a jiya Lahadi
Wasu daga cikin abubuwan da ya raba wa yan mazabarsa tasa sun hada da;
Taraktoci 50
Manyan motocin kirar SUV guda 25 da ya raba wa masu sarautun gargajiya na Zariya
Motocin girbin hatsi 92
Famfunan ban ruwa na Sola 4,000
Injinan markade 1,920
Injinan ban ruwa masu amfani da fetur 450
Injinan zubin taki 1,500
Injinan feshi 1,500
Manyan firij don tallafa wa masu sana'ar ruwan sanyi 1,700
Kekunan dinki na zamani guda 1,400
Ya dauki nauyin karatun ɗalibai 250.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post