RMC Hausa
LIVE Radio

SOJOJI SUN YI NASARA

*Nasara daga Allah*
Sojojin Rundunar Operation Hadin Kai (OPHK), sun samu nasarar ceto ’yan mata 12 da ’yan ta’addan ISWAP suka sace a gundumar Mussa da ke Ƙaramar Hukumar Askira/Uba a Jihar Borno.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post