RMC Hausa
LIVE Radio

HARI ZUWA GIDAN DPO

Mahara sun kashe wani ɗan sanda a wani mummunan hari da ’yan bindiga suka kai gidan DPO mai kula Babba Ofishin ’Yan Sanda na Aujara da ke Ƙaramar Hukumar Jahun ta Jihar Jigawa.
RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post