Wasu rahotanni sun RSF ta kai a yankin lokaci guda a dafur, inda a farko mayaƙan suka jefa bama-bamai a makarantar ƙananan yara gabanin kai hari wani asibiti kana daga bisani suka sake jefa wani bom kan waɗanda ke ƙoƙarin kai ɗauki makarantar ƙananan yaran,lamarin daya sake munana fiye da farkon farawa.
RMC HAUSA
Category
labarai