HomeLabarai MOROCCO DA KWALLON ƘAFA DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -December 19, 2025 0 Morocco ta fara azamar karɓar baƙuncin Gasar Kofin Ƙasashen Afirka karo na 34 daga 21 ga Disamba zuwa 18 ga Janairun 2026, inda ƙasashe 24 za su fafata don neman ɗaga kofin AFCON 2025.RMC HAUSA Category Labarai Facebook Twitter