RMC Hausa
LIVE Radio

IRAN TA MAGANTU KAN ZANGA-ZANGA

Zanga-zanga a Iran shugaban khamaini ya yi tir! Wannan na zuwa Kwana guda bayan da mahukuntan Iran suka katse layin Intarnet domin dakile yada hotuna a yayin da zanga-zangar ta shiga kwana na 14 a jere.

A cewar kungiyoyi masu zaman kansu tuni zanga-zangar ta yi sanadiyyar mutuwar mutane da yawa inda su ka yi kira da a mutunta hakkin dan Adam.

A ƙarshen watan Disamban shekarar 2025, aka fara zanga- zangar bisa dalilai na matsin tattalin arziki kafin ta rikide zuwa ta nema sauyin shugabanci.

Ko a ranar juma’a zanga-zangar nuna kin jinin gwamnati ta gudana a babban birnin kasar Teheran inda jama’a suka fita kan muhimman hanyoyi.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post