RMC Hausa
LIVE Radio

NAJERIYA

Nijeriya ta yi nasarar kaiwa zagayen dab da na karshe a gasar cin kofin Afirka, AFCON 2025 bayan ta lallasa Aljeriya da ci 2-0 a fafatawar da suka yi ranar Asabar a birnin Marrakech na kasar Maroko.
Victor Osimhen da Akor Adams ne suka zura kwallayen. Yanzu Super Eagles za ta gwabza da mai masaukin baki wato Maroko.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post