RMC Hausa
LIVE Radio

MUTUWA BA A SA MA KI RANA

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un:

Allah ya yi wa tsohon ɗan Majalisar Dokokin Jihar Katsina da ya wakilci Karamar Hukumar Malumfashi, Honarabul Dauda Karfi rasuwa, yau Asabar.

Allah ya jikansa da rahama.
Idan kuma tamu ta zo Allah ya sa mu cika da imani.
Ftapst
RMC HAUSA 

Post a Comment

Previous Post Next Post