RMC Hausa
LIVE Radio

AN GANO MATASHIN DA AKE NEMA

Alhamdulillahi! Alhamdulillahi!! Alhamdulillahi!!!

Assalamu alaikum 

An Samu ganin SULAIMAN IBRAHIM Cikin amincin Allah kuma yanzu haka yana gida tare da iyalinsa Sabon Garin Kaura Namoda.

Akan haka Muna masu amfani da wannan kafa domin isar da Sakon godiyar mu ga Dukkanin 'yan uwa masoya da masu yiwa iyalansa fatan Alkhairi Musamman wadanda sunka kira da wadanda suka zo kafa yi kafa, ko kuma suka taya alhini akan wannan lamari.

Harma da wadanda suka tayamu Watsa wannan Sanarwar ga kafafen Sadarwa Radio, Television da Online media Wadanda lokaci bazai bada damar zayyano Sunayensu ba.

Dafatan Allah ya Ƙarawa Sulaiman Ibrahim lafiya ya kiyaye gaba ya sakawa kowa da mafificin Alkhairi.

Mun gode!
Mun gode!!
Mun gode!!!

RMC HAUSA 

Post a Comment

Previous Post Next Post