Zaman tankiya da sa'insa da aka shefe shekaru biyu ana yi tsaanin Benin da Nijar ya kai ga ƙasashen biyu na Yammacin Afirka masu maƙotan juna ɗaukar matakin ramuwar gayya ta hanyar korar jakadun juna, kamar yadda kasashin biyu suka bayyana ranar Lahadi.
RMC HAUSA
Category
labarai