RMC Hausa
LIVE Radio

PETER OBI YA MOTSA

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar LP, Peter Obi, ya yi gargaɗin cewa sabon tsarin haraji da Najeriya ta fara amfani da shi zai ƙara tsananta wahalar rayuwa da ’yan ƙasa ke ciki.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post