Noura Hassane na jihar Tahoua ya zama sabon sarkin 'yan kokawan Nijar na kwambalar kokawar gargajiya ta 2025, bayan ya kada abokin fafatawarsa Zakirou Zakari.
Sabon sarkin 'yan kokawan ya samu kyautar takobi da doki da kudade masu yawa.
RMC HAUSA
Category
Wasanni