Homelabarai AMINTAKA DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -February 04, 2026 0 Turkiyya da Saudiyya sun jaddada goyon bayansu ga iko da kuma ‘yancin Somaliya, inda suka yi watsi da abin da suka bayyana a matsayin yunƙurin raba kan ƙasar da kuma tsarin da ke barazana ga haɗin kan Somaliya .RMC HAUSA Category labarai Facebook Twitter