RMC Hausa
LIVE Radio

HABASHA TA YI SHIRIN YAƘI

HABASHA

Gwamnatin Habasha ta sanar da girke dakaru akan iyakar yankin Tigray ta arewaci a wani yanayi da majiyoyin diflomasiyyar yammacin duniya ke ganin akwai yiwuwar ɓarkewar sabon yaƙi tsakanin dakarun ƙasar ta gabashin Afrika da ƴan tawayen yankin.

Post a Comment

Previous Post Next Post