HomeLabarai HUKUNCI KAN TSOHON SHUGABA ƘASA DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -February 19, 2026 0 HUKUNCIN KOTUKotu a Korea ta Kudu, ta yankewa tsohon shugaban ƙasar Yoon Suk-Yeol hukuncin ɗaurin rai da rai, bayan kama shi da laifin karan tsaye ga dokokin ƙasa. Category Labarai Facebook Twitter