RMC Hausa
LIVE Radio

WALIDA TA DAWO

Matashiyar nan Walida Abdulhadi Ibrahim ta dawo Jihar Jigawa daga wajen DSS Yanzu haka tana hannun gwamnati inda ake bata kulawa,yayin da iyaye da ƴan uwa su ka cika da farincikin dawowarta garesu.

Post a Comment

Previous Post Next Post