HomeSiyasa SANATA AUDU SOJA DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -February 28, 2026 0 Sanata Abdul’aziz Musa Yar’adua ya dauki nauyin yima wannan yaron aikin kafa a mataki na farko (Phase I) daga Karamar Hukumar Rimi.Allah yasa ayi cikin nasara yabashi lafiya mai daurewa.Sen. Abdu Soja Media Team. Category Siyasa Facebook Twitter