*Gidauniyar Aikawa charity foundation ƙarƙashin jagorancin karkashin jagorancin Alh.Sani Rogo Aikawa sun bada tallafin kayan sallah ga yara Marayu 200 a Jihar katsina,tare da basu kuɗin ɗinki don sanyaya zukatansu da kuma saka su farinciki a lokacin bikin Sallah.*
Rmc plus
Category
Labarai