RMC Hausa
LIVE Radio

SHUGABA TINIBU YA SAMU TARBA A BIRTANIYA

Sarkin Birtaniya, King Charles III, tare da Sarauniya Queen Camilla, sun tarbi Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu da mai ɗakinsa Oluremi Tinubu, a wani gagarumin biki da aka gudanar a Windsor

Post a Comment

Previous Post Next Post