RMC Hausa
LIVE Radio

ZAKKAR MILIYAN GOMA

Bayan gwamnan jihar Katsina ya ayyana Naira Milyan 50 a matsayin gudumuwar sa ga hukumar Zakka da Waqafi ta jihar Katsina, Shima Sanata Abdul’aziz Yar’adua ya bayar da tashi Zakkar ta Naira Milyan 10.
Inji Shugaban Hukumar Zakka da Waqafi na jihar Katsina.

Sen. Abdu Soja Media Team.

RMC PLUS 

1 Comments

  1. Allah ya saka ma distinguish senator abdul'azeez musa yaradua bisa ga fidda wannan zakka da yayi harta miliyon goma gaskiyar magana wannan abin a yaba ne matukar gaske, Allah ya Kara ma dukiyar shi albarka ameen.

    ReplyDelete
Previous Post Next Post