"Zamu samar da dakunan yin jarabawar na’ura mai kwakwalwa CBT Centers a fadin shiyar Katsina ta tsakiya Insha Allah".
Inji Sanata Abdul’aziz Musa Yar’adua.
Ya kuma bayyana wasu kadan daga cikin nasarorin da ya samu tare da wasu kadan daga ayyukan da ya gabatar ga alummar shiyar Katsina ta tsakiya kamar yadda kasafin kudin yabashi dama.
Sanatan ya bayyana hakan ne yayin firar sa DCL Hausa.
Sen. Abdu Soja Media Team.
Rmc plus