Hon.Na'im Nasir Ibrahim Ɗantakarar majalisar tarayya a Katsina ta tsakiya karkarshin jam'iyar ADC ya gana da wasu ciyamomi na mazaɓu a cikin garin katsina,don daura ɗamara kan tafiyar siyasar da ya ke yi,don haɗa kan dukkanin jama'a wajen tunkarar zaɓen shekarar 2027 Idan Allah ya kaimu.
RMC plus
Category
Siyasa