RMC Hausa
LIVE Radio

ISRA'ILA DA IRAN

Isra'ila ta ce Umurnin Amurika kaɗai ta ke jira don komawa fagen yaƙi da Iran,kuma sun shirya ragargaza Iran a wannan karon. Cewar ministan tsaron Kasar ta Isra'ila.

RMC plus

Post a Comment

Previous Post Next Post