Innalillahi wa inna ialaihi raji'un Allah ya yiwa Alh.Kabir Jani rasuwa a ranar Asabar mahaifine ga shugaban gidan rediyon Alfijir radio katsina,an kuma yi jana'izar sa a garin Jani da ke ƙaramar hukumar Mani kamar yadda addinin musulunci ya tabadar.
Fatan Allah sarki ya jiƙansa da rahama ya sanya mu cika da imani idan lokacin tafiyarmu ya zo.
Isah Ranɗawa
RMC plus