Home ƳAN BINDIGA SUN KASHE MUTANE DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -April 18, 2026 0 Ƴan bindiga sun kashe mutane uku tare da jikkata wasu shida a wani sabon harin da su ka kai ƙauyen Garin Fillo da ke Ƙaramar Hukumar Sabon Birni a Jihar Sakkwato. Facebook Twitter