Al'ummar unguwar farin yaro sun yi taron kira da wayar da kan jama'a musamman iyaye kan yaƙi da shan ƙwaya da saidawa a unguwar wanda ke kawo yawan aikata laifuka tsakanin matasa.
Taron ya gudanane ƙarƙashin jagorancin Alh.Lolo dakare tare da sauran jami'an tsaro da iyaye da matasa sun suna cikin mahalarta taron
Isah Sani Ranɗawa
RMC plus