RMC Hausa
LIVE Radio

PANTAMI YA SAMU TIKITIN TAKARA

Tsohon ministan sadarwar Najeriya Farfesa Isa Ali Pantami ya koma jam’iyyar PDP bayan gaza samun tikitin takarar gwamnan Gombe a jam’iyyar APC.

Tuni PDP ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaɓen fidda gwanin gwamna na jam’iyyar a Gombe da ya gudana yau Talata, matakin da ya fito ta bakin shugaban kwamitin zaɓe na PDP Gregory Yenlong.

Post a Comment

Previous Post Next Post