RMC Hausa
LIVE Radio

NDC TA TSAYAR DA OBI TAKARA

Jam'iyar NDC ta tabbatar da Peter Obi a matsayin dan takararta na shugaban ƙasa a shekarar 2027 mai zuwa wanda kuma Peter Obi ɗin ya bayyana sunan tsohon gwamnan jihar Kano sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a matsayin abokin tafiyarsa daga arewa.

RMC plus

Post a Comment

Previous Post Next Post