RMC Hausa
LIVE Radio

IRAN TA MAIDA MARTANI

Rundunar Juyin Juya Hali ta Iran ta ce dakarunta sun kai hare-hare na makamai masu linzami a sansanoni da cibiyoyi aƙalla 85 na Amurka a ƙasashen Bahrain da Kuwait, inda ta bayyana hare-haren a matsayin ramuwar gayya kan keta yarjejeniyar tsagaita wuta da Amurka ta yi.
Hakan na faruwa ne a yayin da ake ci gaba da tayar da jijiyoyin wuya tsakanin Tehran da Washington bayan Amurka ta ƙaddamar da sabbin hare-hare a Iran.

Post a Comment

Previous Post Next Post