Donald Trump ya zama shugaban Amurka na farko da ya kai ziyara Turkiyya cikin shekaru 11, wanda ya samu kekkyawar tarba daga takwaransa Tayyip Erdogan wanda ya tarbe shi da kansa tun daga filin jiragen sama, domin halartan taron ƙungiyar ƙasashen NATO, tare da wani gagarumin biki na ƙasa wanda sojojin Turkiyya a kan dawaki suka raka motocin Trump zuwa faɗar shugaban ƙasa.
Category
Labarai