RMC Hausa
LIVE Radio

BABBAR MAGANA

Mallam Nuhu Ribadu ya ce dole a lalubo hanyar da za a yaƙi jami'an tsaro da ke yin ƙafar-ungulu ga ƙoƙarin hukumomi na shawo kan rashin tsaro da ke addabar Nijeriya idan dai ana son samar da tsaro da zaman lafiya a  ƙasar.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post