Home KAYYADE FARASHIN KAYAN ABINCI DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -October 18, 2024 0 Gwamna ya lalubo hanyar saukakawa al'ummarsa saboda halin kunci da ake ciki. Gwamna Umar Bago ya kafa kwamiti don lalibo hanyar magance matsalar hauhawar farashin abinci a jihar,don saukakawa rayuwar al'ummarsa.RMC HAUSA Facebook Twitter