RMC Hausa
LIVE Radio

WANI ABU YA FASHE A ZAMFARA

Wannan ne karo na biyu da aka samu abun fashewa a hanyar Dansadau dake jihar ta Zamfara a cikin wannan mako.

Kamar yadda jaridar rfi hausa ta wallafa ashafinta.

RMCHAUSA1

Post a Comment

Previous Post Next Post