Bayan mun Fara biyan naira, miliyan Daya cikin kudin aikinta, mun Kai mata tallafin katsn abincin kusan #3000,000.
sannan mun biya mata bashin fiyeda ₦100k acikin bashin da ake binta na Abinci.
Itace wacce muka siyawa gida, bayan wani Mara Imani ya bugeta a mota yayi mata karaya har 16 a jikinta..
Insha Allah nan da kwana ki kadan zamu dauketa zuwa asibiti.
Daga
AIKAWA CHARITY FOUNDATION
08082744019