RMC Hausa
LIVE Radio

GIDA-GIDA YA DAU MATAKI

*GWAMAN KANO ABBA YA DAKATAR DA HADIMINSA*

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ɗauki matakin ladabtarwa kan ɗaya daga cikin hadimansa Abba Kabir Yusuf ya dakatar da babban mai ɗauko masa rahoto a ma'aikatar sufuri kan wasu kalamai da ya yi dangane da Rabiu Musa Ƙwankwaso Gwamnatin Kano ta kuma gargaɗi masu riƙe da muƙaman siyasa da su guji fitar da bayanai ba tare da an ba su izni ba.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post