Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa Ya Halarci Ɗaurin Auren Diyar Mawallafin Jaridar Rariya Kuma Tsohon Ministan Abuja, Dakta Aliyu Modibbo Umar (Ɗanburan Gombe) A Masallacin Kasa Dake Abuja, Jiya Juma'a
Allah Ya Ba Da Zaman Lafiya.
RMC HAUSA
Category
Labarai