RMC Hausa
LIVE Radio

Somali land

Nijeriya ta yi watsi da matakin da Isra’ila ta ɗauka na amincewa da Somaliland a matsayin ƙasa mai ‘yancin cin gashin kai, tana mai gargadin cewa matakin ya saɓa wa dokokin ƙasa da ƙasa kuma yana barazana ga zaman lafiya da tsaron yankin.

Post a Comment

Previous Post Next Post