Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar a ranar Alhamis bayan hukumar zaɓen ƙasar ta sanar da shi a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasar.
Hukumar zaɓen ta ce Mista Museveni ya ci kaso 71.65 na ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen.
Category
Labarai