RMC Hausa
LIVE Radio

CIGIYAR MATASHIN DA YA ƁACE

CIGIYA! CIGIYA!! CIGIYA!!!* 
ASSALAMU ALAIKUM 
Don Allah muna bada cigiyar Wannan bawan Allah Mai suna SULAIMAN IBRAHIM Haifaffen Sabon Gari Kaura Namoda Jahar Zamfara.

 *SULAIMAN IBRAHIM* Lafiyarsa ƙalau wanda shekarunsa zasu kai 30 zuwa 40, Ma'aikaci ne a _National Agency for Science and Engineering Abuja_ . Ya baro Ma'aikatarsa dake Abuja da nufin Zuwa gida Zamfara ziyara tun ranar 30/10/2025 kusan wata biyu kenan Amma har kawo yanzu babu labarinsa.


Akan haka muke sanarda Al'umma cewar duk wanda Allah yasa yaga Wannan bawan Allah kai tsaye zai iya kira wadannan lambobin 


☎️07065494989
☎️09122414905
☎️09014734241

ko kuma kai tsaye azo dashi Sabon Gari Kaura Namoda jahar Zamfara 

Allah ya tsananta Rabo ya bayyana shi cikin amincin Allah

RMC HAUSA 

Post a Comment

Previous Post Next Post