RMC Hausa
LIVE Radio

DOKA A KAN MAN FETUR

MALI TA SANYA DOKA KAN MAN FETUR

Ƙarƙashin sabbin matakan da mahukuntan soji suka sanar, an taƙaitawa motoci ziyartar gidajen mai sau ɗaya kachal duk bayan sa’o’i 72, yayin da masu babura aka taƙaita zuwa sa’o’i 48, ma’a na dai, masu motoci za su sha mai ne duk bayan kwanaki uku, kana masu babura, sai bayan kwanaki biyu daga shan farko.

RMC HAUSA

Post a Comment

Previous Post Next Post