KAYAN TARIHI
Turkiyya ta gano kayayyakin tarihi guda 76 na katako da ƙarafa da ake kyautata zaton na Nijeriya ne, kuma hakan zai share fagen mayar da su gida da ƙarfafa alaƙar al'adu tsakanin ƙasashen biyu, in ji jakadan Turkiyya a Nijeriya, Mehmet Poroy.
RMC HAUSA