INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI’UN
Allah yayi wa fitaccen malamin addini, Sheikh Habibu Yahaya Ƙaura, rasuwa a yau, a wata asibiti dake Abuja.
Marigayin ya kasance abin koyi wajen wa’azi da tarbiyya. Allah Ya jiƙansa, Ya gafarta masa kurakuransa, Ya kuma ba iyalai da al’umma haƙurin jure wannan babban rashi. Amin.
RMC HAUSA