A Matsayinmu Na 'Yan Arewa Za Mu Cigaba Da Yabon Shugaba Tinubu Da Gode Masa Kan aikin titi da yake mana daga Adamawa Zuwa Fufore Zuwa Bodar Nijeriya Da Kamaru, Da Aikin titin Mina zuwa Tagina Zuwa Kwantagora, Da Aikin Gina Asibiti, Tituna Da Makarantu A Kauyen Tudun Biri, da sauran Ayyukan Da Yake Mana, Cewar Hon. Nuhu Abdullahi
Nuhu Abdullahi ya bayyana hakan ne yayin da yake gabatar da jawabi a taron wayar da kai kan ayyukan shugaban ƙasa Tinubu a Arewa, karo na huɗu, wanda aka gabatar jiya a Jihar Kano.
RMC HAUSA
Category
Labarai