Ƙasar Saudi Arabia ta ce ba za ta bar Amurka ta yi amfani da sararin samaniyar ta ba don kai farmaki kan Iran.”
Saudi Arabia da wasu kasashen Gulf ciki har da Qatar, sun sanar da Amurka cewa ba za su amince Amurka ta yi amfani da sararin samansu ko sansanin sojojinsu don kai wani harin soja kan Iran ba, domin kada su shiga rikici ko su fuskanci ramuwar gayya daga Iran.
RMC HAUSA
Category
Labarai