RMC Hausa
LIVE Radio

AIKIN TITI A BORNO


Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada kudirinta na kammala titin Maiduguri zuwa Monguno a Jihar Borno, tana mai jaddada cewa kalubalen tsaro da ake fuskanta ba zai kawo cikas ga cigaba da aikin ba. Da yake jawabi a lokacin rangadin manema labarai na yankin Arewa maso Gabas na kasa baki daya, Babban Jami'in Kula da Ayyuka na Tarayya a Jihar Borno, Injiniya Salihu Adamu, ya ce ayyukan ginin suna ci gaba da gudana akai-akai.

Post a Comment

Previous Post Next Post