HomeSiysa SANATA SOJA YA SA A YIWA MAJINYACI AIKI DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -March 01, 2026 0 Yanzu haka shima wannan bawan Allah dake Mazabar Kutawa cikin Karamar Hukumar Dutsinma,Sanata Abdul’aziz Musa Yar’adua ya dauki nauyin kula da lafiyar kafar sa har Allah yabashi lafiya.Sen. Abdu Soja Media Team. Category Siysa Facebook Twitter