Home ABBA KABIR YA YI WATA MAGANA DagaRANDAWA MEDIA CONCEPT -May 31, 2026 0 Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf ya ce gwamnatinsa ta cika kaso 90 cikin 100 na alƙawurran da ta ɗaukarwa jama'a a shekaru ukku da ya yi kan karagar mulki.RMC plus Facebook Twitter