RMC Hausa
LIVE Radio

ƳAN KASAR GHANA SUN KOMA GIDA

Ƴan ƙasar Ghana kimanin 300 ne suka isa ƙasarsu ta asali bayan zanga-zangar ƙyamar baƙi da ke faruwa a Afrika ta kudu, daga cikin kimanin mutane 800 da suka yi rijistar neman dawo da su gida a ofishin jakadancin Ghana da ke Pretoria.

Post a Comment

Previous Post Next Post