Gwamnatin Katsina ta ƙaddamar da sabbin motocin aiki ga hukumar kassaroma don samun sauƙin gudanar da ayyukansu.
Gwamna Raɗɗa yayin da ya ke ƙaddamar da motocin a ranar Alhamis ya buƙaci hukumar da yin aiki bisa gaskiya da adalci don samar da cigaba a jihar katsina.