RMC Hausa
LIVE Radio

TAKARAR APC A YOBE

Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni, ya ce Jam’iyyar APC a jihar a shirye take ta gudanar da sahihin zaɓen fid-da-gwani cikin adalci idan yunƙurin cimma matsaya kan ’yan takarar gwamna a zaɓen 2027 ya gagara.

Post a Comment

Previous Post Next Post